Zanga-zangan PDP: Mutum 1 mutu, 3 sun jinkita

– Anyi wata mumunar zanga-zanga  a ranan Laraba, 9 ga watan Nuwamba a zaben fiddan gwanin PDP a karamar hukumar Isiala Ngwa north a jihar Abiya

– Akalla mutum 1 ya rasa ransa kuma wasu 3 sun jinkita

pdp member killed accident

An samu waa tashin hankali a a ranan laraba ,9 ga watan Nuwamba a zaben fiddan gwanin PDP a karamar hukumar Isiala Ngwa north a jihar Abiya. Yayinda Akalla mutum 1 ya rasa ransa kuma wasu 3 sun jinkita.

An samu rahoton cewa wasu yan tsiraru da ake zargin sun banka ma hedkwatan wuta domin nuna rashin yardarm su da yunkurin tilastawa jama’an karamar hukumar yan takara.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA:Muhimmin anfani 1 tak da Najeriya zata samu dalilin Nasarar Trump

Zaben fidda gwanin jam’iyyar , an yi ne a kananan hukumomi 17 a  fadin jihar kafin zaben a watan disamba 17.

Gawar wanda yam utu mai suna Onyemaechi, wani ma’aikacin ofishin shugaban karamar hukumar, an kai dakin ajiye gawawwaki kuma wasu guda 3 sun sha kunan wuta kuma an kaisu asibiti.

A wata labara mai kama da haka, hayaniyan da ke faru a jam’iyyar PDP bata kare har yanzu , ya dau sabon juy yayinda bangaren Ali Modu sherrif suke tuhumar Ahmed Makarfi da aiki da jam’iyyar APC.

Bangaren Sherrif sunyi ikirarin cewa Makarfi yana aikin munfurci da wasu manyan jigogin jam’iyyar APC.

The post Zanga-zangan PDP: Mutum 1 mutu, 3 sun jinkita appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Zanga-zangan PDP: Mutum 1 mutu, 3 sun jinkita"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*