Saraki, Ekweremadu sun bayyana abin da suka tattauna da Buhari

– Sanatoci daga bangaren kudu maso gabas wadanda suka ziyarci shugaba Muhammadu Buhari kwanan nan sun bayyana abubuwan da suka tattauna

– Hanyoyi, ayyukan raya kasa halin da hanyar jirgin kasa da filayen jiragen sama suke ciki, tsaro da kuma ayyukan IPOB na cikin abinda aka tattauna

The meeting took place on November 9, at Aso Rock

Tawwagar sanatocin daga bangaren kudu maso gabas tayi ganawar sirri da shugaba Muhammadu Buhari ranar Laraba 9 ga Nuwamba a fadar shugaban kasa dake Aso Rock a Abuja. Mukaddashin shugaban majalisar dattawa Ike Emweremadu ya bayyana ma jama’a daki-daki abubuwan da aka tattauna inda yace:

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: Dalilin da yasa Tinubu da Oyegun basu sulhunta ba- Magoya bayan APC

“Mu da muka fito daga sashen kudu maso gabas munyi ammana cewa tattaunawa itace mafita, saboda haka muka zartar da shawarar ziyartar shugaban kasa domin mu mika masa koken kudu maso gabas wadanda sun kunshi hanyoyi, ayyukan raya kasa da kuma hanyoyin jirgin kasa da kuma tashoshin jiragen sama.”

Sanatocin sun bukaci shugaban kasa ya duba maganar tsaro, musamman ayyukan ‘yan rajin Biafra koko IPOB da kuma ayyukan raya kasa a sashen kudu maso gabas.

The post Saraki, Ekweremadu sun bayyana abin da suka tattauna da Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Saraki, Ekweremadu sun bayyana abin da suka tattauna da Buhari"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*