Matar wani daya gama karatu baisamu aikin yiba ta haifi yara uku

Yara dai kyauta ne daga Allah, a inda wasu suke rokon Allah ya basu haihuwa, wasu kuma haihuwar tana zuwa musu ne ba zato babu tsammani.

vllkyt3b5bvgbcn3pg.0c4db95c

Haka kuma akwai damuwa, musamman ma’auratan da Allah bai basu haihuwa ba, suga wasu iyayen suna wulakanta yaransu ko kuma su dunga wurgar da yaran da suka haifa da kansu. Wasu matan akullun addu’ar su itace su zama iyayen wasu, musamman idan suka ga irin wa’ancan iyayen wa’anda basu kulawa da yaran su.

Haka kuma, abin tausayine kwarai, domin kuwa haka rayuwa take saboda rayuwa bata samun abinda takeso ko yaushe. Wani kuma Allah yakan bashi haihuwan saidai kuma baida abinda zai tarbiyartan da yaran nasa.

Kuma akan dalilin hakan, bai kyautuwa kacema mutanen da basu da kudi dasu daina haihuwa harsai sun sami kudin da zasu tarbiyartar da yaran nasu.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

Haka anan, wani daya gama karatunsa a Najeriya bai samu aikin yiba, Matar sa ta haifa masa yara uku, duk da bai samu aikin da zaiyi ba. Saboda da haka rashin aikin yi, bashi ke nufin cewar Allah bazai iya yi maka wata kyauta ba a rayuwar ka.

vllkyt36r8av67oing.c40a6a80

Haka kuma, haihuwar yan ukun da akayima Mr Kunle, ya sanya wasu mutane yin kira da a taimaka ma ire-iren su da basu da aikin yi, domin kuwa sun gama karatun su. Matar Mr Kunlen dai ta haifa masa yara uku ne duk da cewar baida aikin dazai kula da tarbiyar yaran nasa.

Dalibin dai wanda ya gama jami’ar Ibadan yana neman aikin yi yanzu sosai saboda ya kara samun nauyin mutanen da suke a karkashin sa domin daukan nauyin su.

Haka kuma, mutanen Najeriyan nan masu tausayi sun tausayama wannan bawan Allah inda suka fara taimaka masa. Babu mamaki haihuwar yaran nan ya sanya mutumin ya fita daga cikin matsalar dayake ciki na rashin aikinyi, ya sanya masa farin ciki a rayuwar sa.

The post Matar wani daya gama karatu baisamu aikin yiba ta haifi yara uku appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Matar wani daya gama karatu baisamu aikin yiba ta haifi yara uku"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*