Maganganu 8 da Hillary Clinton tayi bayan ta fadi zabe

– Sakatariya Hillary Clinton ta ya kasa a zaben shugabancin kasan Amurka da akayi a ranna talata, 8 ga watan uwamba

– A wata jawabin da ta bada a ranan laraba, 9 ga wata, Clinton tayi agana akan fadin da tayi kuma ta nuna juyayin rashin ta.

hillary3

Ga maganganu  da tayi:

  1. “Na taya Trump murna kuma n ace zanyi aiki da shi. Ina sa ran zai yi nasara a shugabancin kasan sag a dukkan yan Amurka”.
  2. “ Kuyi hakuri bamuci zaben nan ba saboda manufa daya da muke da shi da kuma hangen nesa ga kasan mu.
  3. Kasancewa yar takarar kun a daya daga cikin abun alfahari a rayuwa ta. Na san ran ku y abaci kuma nima haka”.

KU KARANTA: Hanyoyi 6 da mulkin Trump zai taba rayuwar ‘yan Najeria

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

     4. “Kasar mu ta rarrabu fiye da yadda muke tunani; wajibi ne mu amince da wannan sakamako domin gobe.

     5.“ Hakkin mu ga kasan nan shine mu cigaba da aikin mu domin karfara Amurka.

     6. “Nayi amfani da rayuwata idan yaki akan abinda nayi imani da shi.

    7.“kada ta taba imani da abinda ka gaya dace.

    8.“Idan muka tsaya tare kuma mukayi aiki tare…. Akwai kwananki masu kyawu a gabanmu.

The post Maganganu 8 da Hillary Clinton tayi bayan ta fadi zabe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Maganganu 8 da Hillary Clinton tayi bayan ta fadi zabe"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*