Kalli yarinya marubuciya mafi kankantar shekaru a nahiyar Afirka

Sanannen lamari ne cewa akwai tarin yara masu hazaka da kokari a nahiyar Afirka, musamman idan ire iren yarannan suka yi wani gwaninta sai kaga ana mamakin shekarun nasu, tare da baiwar da Allah yayi musu.

vllkyt6g54ijnrlkr.4e104744

A yayin da a wannan zamanin da yara kanana ke matukar sha’awar kale kallen finafinai da wasanni, sai ga shi an samu wata yarinya yar kasar Afirka ta kudumai suna Michelle Nkamankeng yar shekara 7 ta baje iya baiwar da Allah yayi mata domin karfafa ma yara sa’anninta gwiwar yin karatu, ta hanyar kasancewa marubuciya mafi kankantar shekaru a Afirka gaba daya.

Ita dai Michelle Nkamankeng ta wallafa wani littafi ne mai suna ‘Waiting waves’, littafin na nuna yadda yaro zai kara ma kansa kwarin gwiwa a rayuwa tare da samun yakini don samun nasara a rayuwa, abin mamaki shine yadda karamar yarinya ta iya wallafa littafi mai cike da fasaha irin wannan.

vllkytifh8g84a728.2671906c

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: Tsohuwa ta ba Buhari Akuya

Wannan lambar yabo da marubuciya Nkamankeng ta samu ya sanya iyayenta alfahari da ita, da wannan ya zama wajibi akan iyaye da su baiwa yayansu goyon bayan da kwarin gwiwa wajen zabar aikin da suke muradin shiga a rayuwa.

vllkyt63bvie8k04u.8e3d630d

Marubuciya Nkamankeng dalibar aji biyu ce a makarantar Sacred College. Ta fara rubutu tun tana shekara 6, inda ta rubuta littafinta na farko, a yanzu dai tana kan rubuta littafinta na hudu.

The post Kalli yarinya marubuciya mafi kankantar shekaru a nahiyar Afirka appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Kalli yarinya marubuciya mafi kankantar shekaru a nahiyar Afirka"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*