Kalli motar hukomar tsaro da wasu yan Ekiti suka kera

Yan Najeriya kullum zasu nuna mana suna da baiwa da kwakwalwa. Akwai abubuwa da dama game da yan Najeriya ta kowa ne bangare.

vllkyt4e1qoiet28g.d1493947

In aka zo gurin kirkirar abubuwa, yan kasar Najeriya suna matukar bakin kokarin su, suna matukar kokarin yin wasu abubuwa da zasu bar mutane cikin mamaki tsawon shekaru. Ba wai kawai suna so su kafa tarihi ba, suna yin tunanin abunda guraren da suke zaune zasu karu da shi dan amfanin kowa.

Abun da muka samu na cigaba ba dadewa shine motar ma’aikatar tsaro da wasu mutane 2 yan uwa suka kera yan jahar Ekiti, Kasan cewar yanayin da muke ciki shiyasa mutanen suka yi kokarin kirkirar mota, tsaro yana da matukar amfani ga duk guraren zaman mu, saboda ya shafi zaman lafiyar duk wanda ke cikin muhallin.

Kirkirar wannan motar ta ma’aikatar tsaro yazo ne a lokacin da muke matukar bukatar shi, abun burgewa shine a ce wannan motar wasu mutane 2 suka yi ta wadanda suka fito daga Ijero Ekiti, jahar Ekiti.

In Kasan jahar Ekiti,ko Kasan mutanen da ke cikin ta zaka iya yadda cewa wadan nan mutanen zasu iya yin wannan saboda tarihinlimin  da mutanen jahar take da shi tun asali.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

Kuma jahar tana da tarihin kirkire kirkire, wanda ya hada da ko yaran gurin suna yin abunda sa’oin su na wasu garuruwan ba za su iya ba.

Kalli sauran hotunan

vllkyt6gigp3boq7j.e21cc15a

vllkyt2l9g69p42ms.d959bbf0

Wani mutum da ake kira Ade Adams ya saka wannan a shafin sa na Facebook.

The post Kalli motar hukomar tsaro da wasu yan Ekiti suka kera appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Kalli motar hukomar tsaro da wasu yan Ekiti suka kera"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*