Hanyoyi 10 masu ban dariya yadda ‘yan Najeriya suka dauki nasarar Trump a zaben US

Donald Trump ya zama zakara a zaben zama shugaban kasar Amurka. Shine shugaba na 45 da aka zaba, a kasar da tafi kowace kasa karfi a duniya.

donald-trump

Donald Trump, Ba’amerike kuma dan kasuwa shine zababben shugaban Amurka. Dan shekara 70, yayi takara kalkashin jam’iyyar Republican ya kuma kada Hillary Clinton a zaben na kasa. Zai kama aiki cikin Janairu 2017 a matsayin shugaba na 45.

KU KARANTA: Wole Soyinka yayi amai ya lashe

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

Nasarar Trump ta jawo ra’ayoyi iri-iri yayin da aka tona asirin halayensa lokacin yakin neman kuri’u inda ake cewa shi mutum ne mai tsatsauran ra’ayi wanda yaki jinin mata. Mutane da yawa sun yi alwashin barin Amurka idan Trump ya zama shugaba, to yau shine shugaba.

Ga wasu daga cikin ra’ayoyi 10 wasu ‘yan Najeriya game da nasara Trump a zaben

  1. Darasin tarihi
  2. Abin mamaki
  3. Wole Soyinka yayi magana
  4. Kasancewa maras dadi
  5. Cikin duniyar Trump
  6. Zasu dawo gida
  7. Tunar abin razanawa
  8. Kada ka taba shakkun bawan Allah
  9. Ka goyi bayan dubarka
  10. Kisan kai

The post Hanyoyi 10 masu ban dariya yadda ‘yan Najeriya suka dauki nasarar Trump a zaben US appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Hanyoyi 10 masu ban dariya yadda ‘yan Najeriya suka dauki nasarar Trump a zaben US"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*