Dan kunar bakin waken Boko Haram ya kashe mutane 4 a Borno

– A kalla mutane 4 ne suka rasa rayukan su a wata harin kunar bakin wake

– Mutane 6 sun jinkita amma an kaisu asibiti

troops kill suicide bomber

Akalla mutane 4 ne suka rasa rayukan su a wata harin kunar bakin wake da wasu an ta’addan boko haram 2 suka kai  Golori a Maiduguri, Leadership ta bada rahoto.

Kakakin jam’ian yan sanda jihar Barno, DSP Victor Isuku,ya tabbatar da faruwan, yace abin ya faru ne da yammacin ranan talata, 8 ga watan Nuwamba.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: Tirkashi! anyi auren wada da doguwa

“Yan kunan bakin waken 2 sun tayar da bam din wand ya kashe su da wasu mutane guda 2 kuma wasu 6 sun jinkita.

 “An kai wadanda suka raunata asibitin barno yayinda kuma an kai wadanda suka rasa rayuansu kuma an dauke gawawwakinsu.

Yayi kira ga mazauna garin su kasance a farke a koda yaushe kuma su kawo karan duk wanda suke zargi g hukumar tarayya.

The post Dan kunar bakin waken Boko Haram ya kashe mutane 4 a Borno appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Dan kunar bakin waken Boko Haram ya kashe mutane 4 a Borno"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*