Abubuwa 7 da Barrack Obama ya fada bayan Trump yaci zabe

Donald Trump ne zai zama sabon Shugaban Kasar Amurka

Donald Trump ya buge Hillary Clinton a zaben

Shugaba Barrack Obama yayi magana game da sakamakon zaben

Shugaba Barrack Obama

 

 

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

 

Jim kadan bayan da aka sanar cewa Donald Trump yaci zaben Kasar Amurka, Shugaban Kasar, Barrack Obama yayi magana daga Fadar Shugaban Kasa na White House. Barrack Obama ya taya sabon Shugaba Trump murna, ya kuma yabawa Clinton da namijin kokarin da tayi. Shugaba Obama ya nemi su zauna da Donald Trump a yau Alhamis a Fadar White House.

KU KARANTA: Donald Trump yayi nasara

Ga wasu kalamai 7 da Shugaba Barrack Obama ya furta bayan zaben Kasar Amurkar.

  1. Kowane dan takara yayi nasara, ba zai hana rana ta fito ta gabas ba kashegari.
  2. Abin da muke nema, nasara wajen hada kan ‘Yan Kasar mu.
  3. Sauyin mulki shine romon Damukaradiyya.
  4. Duk sahun mu daya, kowace kafa dama ce.
  5. Kasa ta hada mu, kafin Jam’iyya ta hada mu.
  6. Ana bukatar gwarin-gwiwa
  7. Idan muka fadi, sai mu koma, mu gyara, mu dawo da karfin mu

The post Abubuwa 7 da Barrack Obama ya fada bayan Trump yaci zabe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Abubuwa 7 da Barrack Obama ya fada bayan Trump yaci zabe"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*