Dan sanda ya kashe abokin aikinsa akan N20, 000 a Bayelsa

– Dan sanda ya fito da bindigarsa ya harbi abokin aikinsa

– An kai gawar abokin aikin dakin ajiye gawawwakin asibitin garin Yenagoa

police2

An bada rahoton cewa wani dan sanda a jihar Bayelsa ya harbi daya daga cikin abokan aikinsa dan sanda har lahira a kan kudi N20,000 bayan sunyi sa’insa akan yadda za’a raba kudin.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: Mu shar: Ka ji uban kudin da Najeriya za ta samu?

Wannan abun takaici ya faru ne a ranan talata,8 ga watan Nuwamba, yayinda su biyun sun dawo dga wata aiki da sukayi kuma aka basu kudi N20,00. Rahoto ya nuna cewa wanda aka kashe ya bayar da shawaran cewa a baiwa DPO kaso daga cikin kudin ,amma makashin ya kiya.

Yayinda suka fara mujadala, dan sanda ya fito da bindigarsa ya harbi abokin aikinsa. A yanzu dai an kai gawar abokin aikin dakin ajiye gawawwakin asibitin garin Yenagoa. Marigayin dan asalin unguwan Ondewari ne a karamar hukumar Ijaw ta kudu, a Bayelsa yanada mata 2 da da yara.

The post Dan sanda ya kashe abokin aikinsa akan N20, 000 a Bayelsa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Dan sanda ya kashe abokin aikinsa akan N20, 000 a Bayelsa"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*