Barnar da hare haren tsagerun Neja Delta ke haifarwa

Tsagerun yankin Neja Delta sun kai wani mummunar harin bom a kan bututun mai Trans Forcados dake binne a kauyen Batan wanda ke fitar da mai.

vllkyt2aa5qfi1bhm.f9ea8b33

Jaridar Punch ta bayyana wasu hotuna da suka nuna barnar da wannan harin da aka kai a ranar Talata 8 ga watan Nuwamba ya janyo ga sauran bututun mai da dama.

Kamfanin PPMC ke kula da bututun man wanda shi kuma yake samun mai daga madatsar Bata, inda daga nan kuma ake aika ma bututun Forcados.

vllkyt68319nt6qbr.049bab9b

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: An lakada ma wani Soja duka a Warri

Wannan lamari na faruwa ne a daidai lokacin da wata kungiyar Neja Delta mai suna NDGJM ta gargadi gwamnatin tarayya kan ta shirya yaki dasu don ba zasu gaza wajen fasa bututun mai ba saboda basu da nufin sulhuntawa da gwamnatin tarayya kamar yadda takwarorinta suka yi.

vllkyt5igdrrrvhdp.4d658c7c

Sai dai, kugiyar ‘Niger Delta Avengers’ ta shawarci NDGJM data daina daukan alhakin sanya bamabamai a bututun mai wanda ba ita tayi ba. Kaakakin Avengers Mudoch Agbinibo ya bayyana haka a shafinsu na Twitter @agbiniboND inda yace NDGJM su daina daukan alhakin sanya bom a bututun mai wanda wasu matasan wasu kungiyoyi ke sanyawa.

The post Barnar da hare haren tsagerun Neja Delta ke haifarwa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Barnar da hare haren tsagerun Neja Delta ke haifarwa"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*