Rundunar soji sun saki mutane 1271 da ake wa zargin Boko Haram Maiduguri

– Rundunar sojin Najeriya sun sake wadanda aka tsare guda 1271 a ake zargi da ewan yan boko haram ne

– An sake musamman mata da a yara , dakkansu ana basu abinci sau 3 a rana

Wasu daga cikin sun gwammace su kasance  da mu kada su koma sansanin yan gudun hijira.

Nigerian soldiers

Nigerian soldiers

Rundunar sojin Najeriya sun bada rahoton cewa an sake wadanda aka damke bayan an tabbatar da cewa basuda wata alaka da Boko Haram.

Kwamandan sashe na 7 da ke Maiduguri, Brigadir-General Victor Ezugwu,ne ya bayyana haka a wata taron hada yaran da suke da alaka da sojoji ko kungiyoyin yan bindiga a ranan litinin ,7 ga watan nuwamba.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: Kalamin Buhari na batanci ne kuma bai kamata ba – Briggs

Brigadir-General Victor Ezugwu,ya jaddada cewa mafi akasarin su mata da yara ne kuma an kare musu hakkinsu.

Yace: “Muna kokari a koda yaushe wajen gaggauta gudanar da bincike kuma muna sakin wadanda muka samu basu da laifi.

Game da cewar Brigadir-Janar Victor Ezugwu, ana ciyar da yaran sau 3 a rana kuma da koshin lafiya.

“Koda yaushe muna basu nama ko kifi a kowani abinci da kuma kayan itace a ranan lahadi. Kana wasu daga cikinsu ma basu son sun gammace su tsaya da mu fiye da komawa sansanin yan gudun hijra.

The post Rundunar soji sun saki mutane 1271 da ake wa zargin Boko Haram Maiduguri appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Rundunar soji sun saki mutane 1271 da ake wa zargin Boko Haram Maiduguri"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*