Kalli matar da ke sadakan abinci a cikin wannan matsin tattalin arzikin

A lahira, babu matsin tattalin arziki.

recession food

Hotunan wata mata ya yadu a yanar gizo wanda yake nuna yadda take taimaka wa talakawa da abinci mai dadi.

Hoton da aka daura a shafin Instagram , ya nuna ta tana basu abinci cikin kwano kuma suna layi domin su karba sanwa.

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

KU KARANTA: Abubuwa 6 na mamaki game da Kanar Abu Ali

Da aka tambaye ta akan dalilin da yasa take haka cikin wannan mugun halin matsin tattalin arzikin da ake ciki, tace a lahira, babu matsin tattalin arziki.

Hitin dai ya yadu a yanar gizo kuma mutane da dam na yabon ta kuma suna mata addu’a da wannan halin kirkin.

The post Kalli matar da ke sadakan abinci a cikin wannan matsin tattalin arzikin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Kalli matar da ke sadakan abinci a cikin wannan matsin tattalin arzikin"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*