Ana ci gaba da shari’ar Saraki a kotun da’ar ma’aikata

Biyo bayan watsi da bukatar da ya gabatar dangane da shrai’ar da a ke yi masa, shugaban majalisar dattawa Bukola Abubakar Saraki kan bayyana karya wajen bayyana kadarorinsa ya ci gaba a ranar Litinin 7 ga watan Oktoba, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Saraki with a member of the Senate

Saraki a zauren majalisar dattijai

NAIJ.com samu labarin cewa hakan ya samar da wani yanayi maras  dadi a Majalisar dattijan , wanda shi Sarakin ke jagoranta. An ci gaba da sauraron karar karkashin alkalin kotun Danladi Umar.

Rahoton ya ci gaba da cewa, za’a ci gaba da fuskantar shari’a  karkashin kotun kyautata da’ar ma’aikata, kudurin da Sarakin ya nema na shugaban kotun ya cire kansa daga sauraron karar bai sami shiga ba a ranar 5 ga watan oktoba.

KU KARANTA KUMA: Shugabannin Majalisa sun lankwame biliyan 10 –Jibrin

googletag.cmd.push(function () {
googletag.display(“div-gpt-ad-1466009690089-0”)
});

Kotun daukaka karar da ke Abuja ta yi watsi da bukatar Saraki inda ta tabbatarwa da kotun ta da’ar ma’aikata damar cigaba da yin masa shari’a.

Rahoton ya ci gaba da cewa, za’ a ci gaba da sauraron karar a inda shaida na farko zai fuskanci tambayoyi, Michael Wetkast,  jami’I daga hukumar yaki da cin hanci da yi wa tattali arzikin kasa zako kasa EFCC, wanda ya bayyana abubuwa masu yawa agame da case din.

Kwamiti koli da kuma majalisar dattawa sun dade cikin kawancen mage da bera, a kusan wurare guda biyu, majalisar dattawan suna ganin baiken mulkin na shugaba Muhammadu Buhari.

Kotun daukaka karar da ke Abuja ta yi watsi da bukatar Saraki inda ta tabbatarwa da kotun ta da’ar ma’aikata damar ci gaba da Shari’arsa

The post Ana ci gaba da shari’ar Saraki a kotun da’ar ma’aikata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Source: New feed

About the Author

kellhub
Kelly is a shy and lifestyle blogger addicted to new things, a die hard ManUtd fan, loves music and a good dancer but also a terrible singer .......winks.........

Be the first to comment on "Ana ci gaba da shari’ar Saraki a kotun da’ar ma’aikata"

Leave a comment

Your email address will not be published.


*